49-p

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

49-P hanyace ta gudanar da ka'idojin zabe, wanda a ka Ƙirƙira a shekarar 1961. 49-p ana anfani dashi ne idan ɗan kasa wanda baya gari yazo kada kuri'ansa sai akayi rashin saah wani yayi me an ma ta bayan fage to za ayi anfani da wannan ka'ida ta 49-p. Ta yanda za a dawo ma dan kasa kuri an sa sannan ya kada kuri an sa.

Ka'idojin Zaben[gyara sashe | gyara masomin]

Ka idojin zabe ne na kasar Indiya. Wacce tafara kawo wa a shekara ta 1961 wanda yakasance haryanzu ana anfani da wannan ka ida na zaben kasar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]