77 Bullets (Fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

77 Bullet fim din Najeriya ne na shekarar 2019 wanda Mercy Aigbe ta shirya kuma Adebayo Tijani ne ya bada umarni.[1][2][3][4] Taurarin shirin sun hada daTemitope Solaja, Ibrahim Yekini da Eniola Ajao . [1] [4]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Fim din ya ba da labarin wata ‘yar fashi da makami mara tausayi da ta addabi al’umma. Daga karshe dubun ta ta cika, inda aka damke ta. Fim ɗin ya zama wani salon hanya lokacin da mai laifin ta fuskanci laifukanta a kotu.

Haska shirin[gyara sashe | gyara masomin]

An fara nuna fim ɗin a dandalin YouTube a ranar 20 ga watan Disamba 2019.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Bada, Gbenga (2019-12-19). "Mercy Aigbe completes work new film, '77 Bullets'". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-08-03.
  2. "Mercy Aigbe announces new movie, 77 Bullets". The Nation Newspaper (in Turanci). 2018-01-29. Retrieved 2022-08-03.
  3. Ogala, George (2020-06-20). "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
  4. 4.0 4.1 "Movie Review: Mercy Aigbe's '77 Bullets': All hype, no substance". ENigeria Newspaper (in Turanci). 2020-06-20. Archived from the original on 2022-08-03. Retrieved 2022-08-03.