A Place for Myself (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
A Place for Myself (fim)
Asali
Characteristics

A Place for Myself ɗan gajeren fim ne na Ruwanda da aka fitar a shekarar 2016.

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

An shiya shi a Rwanda, fim ɗin ya ba da labarin wani ɗan shekara 5 mai suna Elikia tare da zabiya, wanda ke fama da fuskantar wariya da kyama a makarantar firamare.[1] Tare da mahaifiyarta, da ke yaƙi da nuna bambanci.[2]

Kaddamarwa[gyara sashe | gyara masomin]

An ƙaddamar da fim din a Cibiyar Goethe da ke Kigali. An kuma nuna shirin a 2017 Toronto Black Film Festival da 2017 Milano Film Festival. Ya sami lambobin yabo guda uku, ciki har da lambar yabo ta Ousmane Sembene, a bikin fina-finai na Zanzibar International Film Festival (ZIFF), kuma ya sami lambar yabo ta Tanit a bikin Fim na Carthage a 2016.[3][4]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rwandan film selected for Toronto Black Film Festival". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2017-02-07. Retrieved 2022-08-05.
  2. "A Place for Myself | African Film Festival, Inc" (in Turanci). Retrieved 2022-08-05.
  3. "Rwandan film nominated for eight AMAA awards". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2019-09-20. Retrieved 2022-08-05.
  4. "Dusabejambo on scooping Thomas Sankara Prize at FESPACO". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2017-03-11. Retrieved 2022-08-05.