Abba Abdulqadir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Major General Abba Abdulqadir (an haife shi a 1933), a ƙaramar hukumar Funtuwa, jihar Katsina. Abba yayi aiki a matsayin sakataren ministan ilimi wato Isah Keita. Yayi aiki da gwamnatin tarayya a ma’aikatan harkokin waje.[1]

Kuruciya da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Abba ya fara karatunsa a Funtuwa a tsakanin alif 1940 da 1943, daga bisani ya koma Katsina College daga 1943 zuwa1951. Ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin  second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Abba ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin  second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984. Abba yayi aiki a matsayin sakataren ministan ilimi wato Isah Keita. Yayi aiki da gwamnatin tarayya a ma’aikatan harkokin waje.  Ya shiga makarantar horar da sojoji inda ya fito a matsayin  second lieutenant har ya kai matsayin major General a 1984. An bashi chiyaman na kamfanin Nigerian security printing and minting company a 1984.[2]

Rasuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu a shekarar 1986.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Alessandro, Del Sole, (2010). Visual Basic 2010 unleashed. Sams Pub. ISBN 978-0-672-33100-8. OCLC 874922564.
  2. "HIV Infection", Pediatric Nutrition, American Academy of Pediatrics, pp. 939–978, 2013-10-15, retrieved 2022-05-27.