Abba el mustapha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abba el mustapha
Rayuwa
Haihuwa Kano, 1978 (45/46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a Jarumi da ɗan siyasa

Abba el_mustapha,wanda akafi sani da El mustapha, shahararren jarumi ne a masa'antar Kannywood.[1][2][3]

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

an hai feshi a ranar ashirin da daya 21 ga watan January shekara ta alif dari tara da saba'in da takwas 1978,a Unguwar Dandago dake, karamar Hukumar Gwale aJihar Kano Najeriya.

Aiki/Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Dan siyasa, kuma jarumi, producer, mai shshirya finafinai, a masana'antar shirya finafinai ta kanny wood, Ya kuma shirya fina-finai da dama sannan kuma ya yi tauraro a cikin fina-finai da

karatu[gyara sashe | gyara masomin]

El mustapha yayi karatunsa na primary school da secondary a jihar Jihar Kano Kano yayi karatun sa na jami'a a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano Polytechnic, inda ya yi digiri na biyu a fannin banki da kudi.[4][5]

Finafinai[gyara sashe | gyara masomin]

  • Hauwa kulu
  • Uku sau Uku
  • Tsakaninmu
  • Sarki goma Zamani goma
  • Jarumai
  • Wutar kara
  • Kamanni

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Arewa, Mune (2022-12-07). "Cikakken Tarihin Abba El-Mustapha". Manuniya (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.
  2. Malumfashi, Muhammad (2023-07-19). "Gwamna Abba Yayi Sauyi da Nade-Naden Sababbin Mukamai a Gwamnatin Kano". Legit.ng - Nigeria news. Retrieved 2023-07-29.
  3. Bassey, Marshall (2023-07-19). "Ali Nuhu congratulates Abba El-Mustapha on appointment as executive secretary of Kano censors board". QED.NG (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.
  4. Admin (2023-07-07). "Cikakken tarihin abba el-mustapha - Northernwiki Jaruman kannywood". Northernwiki (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.
  5. Adeleye, Kunle (2021-12-09). "Biography Of Abba El-Mustapha: Age, Early Life, Family, Career, Award & Networth". GLAMSQUAD MAGAZINE (in Turanci). Retrieved 2023-07-29.