Abdelbaki Hermassi
Abdelbaki Hermassi | |||||
---|---|---|---|---|---|
10 Nuwamba, 2004 - 17 ga Augusta, 2005 ← Habib Ben Yahia - Abdelwahab Abdallah →
5 ga Augusta, 1996 - 10 Nuwamba, 2004 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Fériana (en) , 26 Disamba 1937 | ||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||
Harshen uwa | Larabci | ||||
Mutuwa | 23 Oktoba 2021 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Carnot Lyceum of Tunis (en) 1959) baccalauréat (en) Faculty of Arts of Paris (en) 1962) Bachelor of Philosophy (en) University of California, Berkeley (en) 1971) Doctor of Philosophy (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||
Employers |
University of California, Berkeley (en) Tunis University (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci |
Abdelbaki Hermassi ( Larabci: عبد الباقي الهرماسي ; haihuwa, ranar 26 ga Disamban shekarar 1937, a birnin Fériana, Tunisia zuwa mutuwarsa a 23 ga Oktoban shekarata 2021) ɗan siyasan Tunisiya ne. Ya kasance minitan harkokin kasashen waje ne na Tunisia tun lokacin da ake nada shi a ranar 10 Nuwamban 2004 lokacin da aka sake tsarin majalisa, har zuwa 17 ga watan Augustan 2005 lokacin da aka sake wani sabon tsarin kuma ya rasa kujerarsa.
Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]
Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga 10 ga Nuwamban shekarar 2004 lokacin da aka nada shi a lokacin sauya fasalin majalisar ministocinsa, har sai da aka sake yin wani garambawul a ranar 17 ga Agusta, 2005 lokacin da ya rasa wannan mukamin. Ya taba zama ministan al'adu na Tunisia. A ranar 13 ga Mayun shekarar 2008 aka nada shi Shugaban Majalisar Hadin Sadarwa