Abdelkader Moutaa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdelkader Moutaa (an haife shi a shekara ta 1940 a Casablanca) ɗan wasan kwaikwayo ne na Maroko wanda aka sani da gudummawar da ya bayar ga masana'antar fina-finai da talabijin ta Maroko.[1][2][3][4]

Rayuwa ta farko[gyara sashe | gyara masomin]

Abdelkader Moutaa ya girma ne a unguwar Derb Sultan ta Casablanca. Matsalar ƙuruciyarsa, wadda ta kasance ta hanyar rasuwar mahaifinsa da wuri,[5] ta sa ya bar makaranta da wwuri kuma ya shiga ayyuka daban-daban, gami da masassaƙa, gyaran keke, da aiki a cikin mma'aikatar gishiri.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Alaoui, Fatine (2019-12-13). "Abdelkader Moutaa ... le maître incontesté de l'écran marocain". Maroc Local et Nouvelles du Monde | Nouvelles juives du Maroc, dernières nouvelles | מרוקו ג׳וייש טיימס, חדשות מרוקו והעולם | Morocco News | أخبار المغرب (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  2. "Abdelkader Moutaa… de ces artistes qui bravent la rumeur - La Vie éco". La Vie Eco (in Faransanci). Archived from the original on 2020-10-24. Retrieved 2021-11-16.
  3. "Abdelkader Moutaa". MUBI (in Turanci). Retrieved 2021-11-16.
  4. Cinema (in Faransanci). 1976.
  5. "Personnes | Africultures : Moutaa Majdouline Abdelkader". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  6. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
  7. طنجة في الآداب والفنون (in Larabci). جامعة محمد الخامس، كلية الآداب والعلوم الانسانية ؛. 1992.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]


Template:Morocco-actor-stub