Abdullahi Ibrahim (Military Administrator)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdullahi Ibrahim shi ne shugaban mulkin soja na farko a jihar Nasarawa, tsakanin watan Agusta 1996 zuwa Agusta 1998 bayan an kirkiro jihar daga wani yanki na jihar Filato lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha.[1] Ya kafa majalisar zartarwa ta jiha kuma ya gina gidan gwamnati da sakatariyar jiha.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-17. Retrieved 2023-07-17.
  2. <https://military-history.fandom.com/wiki/Abdullahi_Ibrahim_(military_administrator)