Abdullahi Marafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Marafa
Rayuwa
Haihuwa Doha, 13 ga Afirilu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Qatar
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Arabi SC (en) Fassara2011-1692
  Qatar national football team (en) Fassara2021-70
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 165 cm

Abdullah Marafee (an haife shi a ranar 13 ga watan Afrilu shekarar 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Al-Arabi, ƙungiyar da ya kulla da ita a matsayin ɗan wasan matasa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]