Abeokuta flyover

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abeokuta flyover
Wuri

Gadar sama ta Abeokuta gadar sama ce a birnin Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, kudu maso yammacin Najeriya . Gadar samun an gina tane a sha tale-talen Ibara. Gwamnatin jihar Ogun karkashin jagorancin Sanata Ibikunle Amosun ce ta gina gadar saman. Ita ce gadar sama ta farko da aka yi a jihar. An kaddamar da ita a ranar Alhamis 24 ga Janairu, 2013. Adadin abinda aka kashe a gina gadar saman ya kai N1.5bn.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.