Abok Izam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abok Izam
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abok Izam dan siyasar Najeriya ne.[1] A yanzu haka, ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Jos ta gabas kuma kakakin majalisar dokokin jihar Filato a karkashin tutar jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[2][3]

Rayuwar sa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abok Izam ne a yankin gundumar Jos ta Gabas. A yanzu haka shi dalibi ne na karshe na kammala shari’a a Jami'ar Jos.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Plateau lawmakers elect 33-year-old as new Speaker". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-06-15.
  2. "How UniJos law student emerged Plateau Speaker". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-06-15.
  3. "Men In Their 30s Elected As Speakers In Oyo, Plateau States". Sahara Reporters. 2019-06-10. Retrieved 2019-06-15.