Abule Egba
Abule Egba | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci |
Abule Egba unguwa ce a cikin birnin Lagos, Nigeria.[1] Kauyen Egba yana karkashin karamar hukumar Alimosho ne a Legas. Wurin ya kasance wurin fashewar bututun mai, fashewar bututun mai na Abule Egba a 2006, wanda ya faru a ranar 26 ga watan Disamba, 2006. [2] A shekarar 2016 ne gwamnatin Legas ta fara aikin gina gadar sama a yankin domin saukaka zirga-zirgar da miliyoyin jama’a ke bi a kan hanyoyinta a kowace rana. An kammala aikin gadar a watan Mayu, 2017.