Ada-George Road

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ada-George Road
Wuri
Map
 4°49′46″N 6°58′35″E / 4.8293765°N 6.9765245°E / 4.8293765; 6.9765245

Ada-George Road da aka fi sani da Ada-George birni ne, da ke a Jihar Ribas, a Fatakwal, Nijeriya.[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Sunan Ada-George Road[2] ya samo asali ne daga gwamna na biyu na jihar kogi, Rufus Ada George.

Geography[gyara sashe | gyara masomin]

Garin Ada-George Road, ya ƙunshi babbar hanya biyu ta hagu da dama, wadda ta haɗe zuwa tashar Bus ɗin Wuri a dai-dai gadar sama da ba kammala ba, wadda kamfanin Julius Berger ke ginawa[3] da tashar Bus ta Agip.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "I won't allow anybody destabilise Rivers, Wike vows". The Sun Newspaper. Retrieved 19 August 2022.
  2. "'Robbers rule Ada-George area of Port Harcourt'". Vanguard Nigeria. Retrieved 7 October 2013.
  3. "Julius Berger Pledges Delivery Of Rivers State Flyover Project". The Will Newspaper. Retrieved 30 August 2022.
  4. "Jerry Gana flags off construction of Rivers' 12th flyover". Business Day Newspaper. Retrieved 22 August 2022.