Ali Sabbar
Ali Sabbar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1980 (43/44 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | chess player (en) |
Mahalarcin
|
Ali Sabbar | Ƙasa | Maroko | |
---|---|---|---|
Haihuwa | Nuwamba 18, 1981 | ||
FIDE rating | 2400 (Fabrairu 2023) |
Ali Sebbar babban Jagoran wasan Chess na Duniya ne.[1]
Aikin Chess[gyara sashe | gyara masomin]
Sebbar ya lashe gasar Chess ta Morocco a 2013, ya wakilci kasarsa a wasannin olympics da dama,[2] da suka hada da shekarar 2004 da 2014, kuma ya taka leda a gasar cin kofin duniya ta Chess ta shekarar 2013, wanda Sergey Karjakin ya doke shi a zagayen farko.[3]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- Ali Sebbar player profile and games at Chessgames.com
- ↑ Ali Sabbar player profile and games at Chessgames.com
- ↑ "Planet World Cup – Nations – Morocco". Planet World Cup. Retrieved 21 January 2022.
- ↑ Ali Sebbar chess games at 365Chess.com