Amaro Manuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amaro Manuel
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 12 Nuwamba, 1986 (37 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
S.L. Benfica (en) Fassara2006-2010
  Angola national football team (en) Fassara2008-
Clube Desportivo Primeiro de Agosto (en) Fassara2011-
S.L. Benfica (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Amândio Manuel Filipe da Costa wanda aka fi sani da Amaro (an haife shi a ranar 12, ga watan Nuwamba 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Bravos do Maquis a matsayin ɗan wasan tsakiya a gasar firimiya ta Angolan Girabola.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Amaro ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Benfica de Luanda tsakanin shekarun 2006 zuwa 2010, kafin ya koma Primeiro de Agosto a shekarar 2011.

A cikin shekarar 2017, ya sanya hannu a kulob ɗin Kabuscorp.[1]

A cikin shekarar 2019-20, ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Bravos do Maquis a gasar Angolan, Girabola.[2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Har ila yau Amaro ya samu buga wa tawagar kwallon kafar Angola wasa a karon farko a shekarar 2008.[3]

Kwallayen kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Maki da sakamakon da kwallayen da Angola ta ci ta a farko. [4]
Manufar # Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 15 Disamba 2012 Estádio Nacional de Ombaka, Benguela, Angola </img> Gambia 1-1 1-1 Wasan sada zumunci
2. 23 Maris 2013 Stade du 28 ga Satumba, Conakry, Guinea </img> Senegal 1-1 1-1 2014 FIFA World Cup qual.
Daidai kamar na 9 Maris 2017 [5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Girabola2018/19: Kabuscorp do Palanca - PLANTEL" (in Portuguese). ANGOP Angolan News Agency. 24 Oct 2018. Retrieved 22 Dec 2018.
  2. "Futebol: Plantel do Petro de Luanda 2019/20" (in Portuguese). ANGOP.com. 19 Aug 2019.
  3. "Amaro" . National-Football-Teams.com .
  4. Amaro Manuel at Soccerway
  5. Amándio Felipe da Costa "Amaro" - International Appearances