Archibong Ekpo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Archibong Colonel Ekpo (An haifeshi a 24 ga watan Aprelu shekara ta 1945, a Akpap-Okoyong , Calabar, Cross River State Nigeria, yakasance dakare ne na kasar Nigeria.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Presbyterian Primary School, Akpap-Okoyong, shekarar 1952-shekarar 59, Salvation Army Secondary School, Akai-Ubiam, shekarar 1960-shekarar 64, School of Agriculture, Umudike, shekarar 1965, Nigerian Defence Academy, Kaduna,shekarar 1968-69, Nigerian Military Training College, Jaji, shekarar 1972, Infantry Signal School, Rawalpindi, Pakistan, shekarar 1973, Infantry School, Military Headquarters of War, India,shekarar 1974-75, ya shiga Nigerian Army, military instructor, Weapons, bayannan aide-de-camp na Head of State dakuma Commander of the Armed Forces,shekarar 1975-79, dan kungiyar Ondo State Executive Council 1989, kasa ta martbashi Officer, Order of the Niger, October shekarar 1979..[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)