Astou Sy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Astou Sy
Rayuwa
Haihuwa 11 Disamba 1986 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Astou Sy (an haife ta a ranar goma sha daya 11 ga watan Disamba na shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da shida 1986) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga AS Dakar Sacré Cœur da ƙungiyar mata ta Senegal .

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Sy ta buga wa Senegal a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar alif dubu biyu da goma sha takwas 2018.[1]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF. Retrieved 9 August 2020.