Atonye Nyingifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Atonye Nyingifa
Rayuwa
Haihuwa Los Angeles, 8 Disamba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta University of California, Los Angeles (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara
Tsayi 71 in

Atonye Nyingifa (an haife ta a ranar 8 ga watan Disamba shekarar 1990) haifaffiyar Amurika ce mai asali da Najeriya kuma ƴar wasan ƙwallon kwando a ƙungiyar ƙwallon kwallon kwando ta Porta XI Ensino da ƙungiyar ƙwallon kafa ta Najeriya . [1]

Gasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ta shiga cikin Gwanin Afrobasket na mata na 2017.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]