Augustin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOLA-BOLA, Augustin (an haife shi a ranar 15 ga watan Juni a shekara ta 1929) a kasar Gabon, yakasance dan siyasa na kasar Gabon. Ya Shiga  French Army, aka karame matsayi zuwa corporal a watan Aprelu a shekarar (1950) yayi  senior corporal a watan ogusta a shekara ta (1950) dan  kungiyar.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)