Ayo Oritsejafor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayo Oritsejafor
Rayuwa
Haihuwa Delta
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci da pastor (en) Fassara
ayo-oritsejafor.org

Ayodele Joseph Oritsegbubemi Oritsejafor,wanda aka sani da Papa Ayo Oritsejafor,shine wanda yake da kuma babban malamin churchi a word of bible church dake a garin Warri Najeriya.ya zama shugaban pentecostal fellowership of Nigeria(PFN) a 7ga watan fabarairu shekara ta 2005,a matsayin wanda ya rike kujeran har tsawon shekara biyar.A watan juli shekara ta 2010,Oritsejafor ya zama zababben shugaba a Christian association of Nigeria(CAN).shugaban kungiyar kiristocin kasa.yana cikin haka ya zama shugaba na daya da ya rike matsayin Pentecostal.Oritsejafor shi ne na daya da ya gudanar da miracle crusade daga Afrika zuwa masu saurare a duniya ta hanyar satilite a shekarar 1987 tare da evangelist Joe Martins.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ayo_Oritsejafor#cite_note-1 https://en.wikipedia.org/wiki/Ayo_Oritsejafor#cite_note-canpres-2 https://en.wikipedia.org/wiki/Ayo_Oritsejafor#cite_note-3