Ben Mami Sadok

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ben Mami Sadok (an haife shi ranar 3 ga watan Fabrairu 1941), a kasar Tunisia, ma aikachin jarida a kasar Tunisia.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yarinya guda daya kachal.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Franco-Arab Primary School, Dar Edjeld,Tunis,1948-53, Mai jagoraci Economics Division, L'Àction Journal, 1971-74, da kuma Economics Division, Dialogue Journal, director,Information Section, Arab Bank for Economic Development in Africa, 1975-88, ya jagoraci Press and Public Opinion in Tunisia from Protectorate to Independence (1969). [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)