Bindo Jibrilla
Bindo Jibrilla | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2019 ← Bala James Ngilari - Umaru Fintiri →
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 ← Mohammed Mana - Binta Masi Garba → District: Adamawa North
ga Yuni, 2011 - | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Bindo Umaru Jibrilla | ||||||
Haihuwa | Jihar Adamawa, 16 ga Yuni, 1963 (60 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƙabila | Mutanen Fulani | ||||||
Harshen uwa | Fillanci | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna |
Turanci Fillanci Pidgin na Najeriya Hausa | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Bindo Umaru Jibrilla ɗan Nijeriya ne, kuma ɗan kasuwa wanda yayi takara a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party a ranar 9 ga watan April shekarar 2011, yana kuma neman sanata a mazaɓar Adamawa ta Arewa,a inda ya samu nasara aka zabe shi sanata.[1] Saidai tsayawarsa tasamu matsala kasancewar sanatan dake kai yakalubalence shi,wato Sanata Mohammed Mana.[2] A yanzu shine gwamnan Jihar Adamawa bayan doke Nuhu Ribadu da Markus Gundiri a zaben da aka gudanar na gwamnoni a jihar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
.