Brandon Peterson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brandon Peterson
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 22 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Brandon Peterson (an haife shi a ranar 22 ga Satumba shekara ta 1994)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke buga wasa a matsayin mai tsaron gida ga Kaizer Chiefs a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier .[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Brandon Petersen". Kaizer Chiefs FC. Archived from the original on 29 October 2022. Retrieved 29 October 2022.
  2. "MTN Football - News and Stats about Brandon Petersen". Archived from the original on 29 November 2014. Retrieved 21 November 2014.