Brandon Soppy[1][2] Beanou-Junior Brandon Deflo Soppy an haife shi a ranar 21 ga watan Fabrairu a shekarar 2002 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar kwallon kafar Torino[3] a Serie A na Italiya, a kan aro daga kungiyar kwallon kafar Atalanta.[4][5]