Chinko Ekun
Oladipo Olamide Emmanuel an haife shi a ranar 13 ga watan Satumbar shekara ta 1993, wanda aka fi sani da Chinko Ekun, Na Najeriya ne kuma marubucin waƙa. Ya kammala karatu a fannin shari'a daga Jami'ar Obafemi Awolowo[1]