Dan Kassawa FC
Dan Kassawa FC | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Nijar |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2008 |
Dan Kassawa FC kulob ne na ƙwallon ƙafa ta Nijar da ke Maradi, Nijar . An kafa ƙungiyar ne a shekarar 2008 kuma tana buga gasar Premier ta Nijar.
Filin wasa[gyara sashe | gyara masomin]
A halin yanzu ƙungiyar tana wasa a Stade de Maradi, wanda ke ɗaukar mutane 10,000.
Aiki a gasar CAF[gyara sashe | gyara masomin]
- 2011 WAFU Club Championship : bayyanar 1