Dazigau
DAZIGAU[gyara sashe | gyara masomin]
DAZIGAU wata karamar kauye ce, wacce takasance daya daga cikin gundumomi goma shadaya dake karkashin karamar hukumar Nangere, ajihar yobe yankin gabashin arewa acikin kasar Nijeriya.[gyara sashe | gyara masomin]
Mazauna Da zigau mafiya yawansu kabilun karai-karai ne, Wanda akafi sanin su damasu cin abinci Lamba.
Manazarta: