Elo Edeferioka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elo Edeferioka
Rayuwa
Haihuwa Warri, 10 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Life Center Academy (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Celta de Vigo Baloncesto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Tsayi 1.9 m

Elo Edema Edeferioka (an haife ta a ranar 10 ga watan Afrilu shekarar 1993) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Najeriya ce da ƙungiyar Celta de Vigo Baloncesto da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya . [1]

Ta halarci gasar cin kofin ƙwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018 . [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Elo Edeferioka at FIBA