Emma Naris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emma Naris
Rayuwa
Haihuwa 8 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Namibiya
Karatu
Harsuna Harshen Namlish
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Tura Magic F.C. (en) Fassara-
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Namibiya-
 

Eddelsisingh Emma Naris (an haife ta a ranar 8 ga watan Nuwamba 1996), wacce aka fi sani da Emma Naris, 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga kungiyar Tura Magic FC ta Namibia kuma Kyaftin din tawagar mata ta Namibia.[1]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Naris ta buga wa Namibia a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2018.[2]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Team Details - Player Details". CAF.
  2. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF.