Emmanuel Avornyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Avornyo
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 3 Mayu 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Emmanuel Avornyo (an haife shi a shekara ta 2001A.c), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda a halin yanzu yake buga gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana ta Bechem United .[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Avornyo ya koma Bechem United a ranar 7 ga watan Agustan 2021 gabanin kakar 2021-2022 . Ya zira ƙwallaye biyu a raga a wasan farko na kakar wasa da Medeama . Haka kuma shi ne ya zura ƙwallaye 2 na farko a gasar Premier ta Ghana

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Emmanuel Avornyo - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive". globalsportsarchive.com. Retrieved 2021-11-05.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Emmanuel Avornyo at Global Sports Archive