Fati Usman slow
Fati Slow
Tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, tayi zamani tare dasu zuwaira Juda,fati [1]muhammad,kubra dako,fati baffa. Jarumar tayi fina finai da dama a masana'antar, kamar fim din Babban Gari.[2]. Jarumar ta Dade a masana'antar kusan tsawon shekaru 18 kenan[3] ta fito a tsohon shahararren fim daya tara manyan jaruman kanniwud , fim mai suna TUTAR SO.