Frank Banda (an haife shi a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da daya 1991A.c) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.
A ranar 23 ga watan Janairu, 2015, Banda ya tafi kungiyar kwallon kafa ta UD Songo a matsayin lamuni na kaka.[1]