Fricaa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fricaa' [1] manhajar sada zumunta ne kamar dai Irin su Facebook. 

Fricaa manhaja ce da aka samar akan bigire ko kuma ince akan zubin tsarin sabuwar fasahar zamani da take kan tashe a wannan lokacin watau WEB3. Wanda hakan ya taimaka ganin Fricaa tazama daya-tilo kuma kwallin-kwal aduniya da aka fara samar da kafar sadarwa akan tsarin Web3.

Haka kuma Fricaa shafin sada zumun tane na zamani wanda yasha bam bam da sauran shafuka, do min a Fricaa shafi babu maganan bata lokaci na ko wani Karni, ako da yaushe kudi ma abucin zai na samu. San nan kuma shine na farkon shafin zamantakewa na Yanar gizo 3.0 a cikin duniya, Kuma don ƙarfafa masu ƙirƙirar abun ciki kai tsaye ta hanyar ba su ikon mallakar masu ƙirƙirar abun ciki.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Kuma yanzu Fricaa tana da ƙarfi ta hanyar fasahar (blockchain) mafi ƙarfi a cikin yanayin yanayin Web3.

Wanda wani jajirtaccen mutum daga jahar KOGI mazaunin KADUNA daga Arewacin Nigeria a yammacin Afirka watau ALI KOGI [1] ya ƙirƙira bayan kwashe shekaru goma sha daya (11yrs) yana aiki akan manhajar. Wanda Fricaa mallakin kamfanin Fricaa Inc ne.

Zance shaida[gyara sashe | gyara masomin]

[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-05-03. Retrieved 2023-04-28.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-20. Retrieved 2023-04-02.