Gabriel Okara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gabriel Okara
Rayuwa
Haihuwa Bayelsa, 24 ga Afirilu, 1921
ƙasa Najeriya
Mutuwa Yenagoa, 25 ga Maris, 2019
Karatu
Makaranta Northwestern University (en) Fassara
Government College Umuahia (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, marubuci da Marubuci
Muhimman ayyuka The Voice (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci

Gabriel Okara (an haife shi ranar 24 ga watan Afrilu, a 1921). Dan Najeriya ne kuma marubuci.

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Yenagoa dake jihar bayelsa.[1]

Rubutu[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara rubuce rubucen sane bayan yabar makaranta inda yake rubuta ma gidajen redio labarai. A shekarar 1953 ya rubuta The Call Of The River Nun. Inda yasa Mu lambar girma.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-25. Retrieved 2021-05-15.
  2. https://archive.org/details/longdrumscannons00laur%7Curl-access=registration%7Caccess-date=8