Garuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Garuwa sana'a ce wadda ake yi Najeriya da wasu ƙasashen afirka, musamman yankunan da basuda isasshen ruwa.[1] Garuwa dai galibin masu yin wannan sana'ar ƴan'cirani ne, wanda suke tasowa daga garin su zuwa wani garin don neman kuɗi ta hanyar sana'ar garuwa. Mai sana'ar sayar da ruwa ana kiransa da Ɗan'garuwa in kuma sunada yawa Ƴan'garuwa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ammani, Ibrahim (10 December 2022). "Kano: 'Yan Garuwa Za Su Tsunduma Yajin Aiki". Retrieved 22 April 2024.