Godwin Aguda
Godwin Aguda | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 30 Disamba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Godwin Aguda (an haife shi a ranar 30 ga watan Disamban shekarar, 1997 a Nijeriya ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya da ke buga ƙwallon Gaba, kwanan nan ga Al-Washm . [1]
Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]
Aguda shine dan wasan da kuma yafi daukar nauyin gasar cin kofin Confederation Cup na shekara ta 2018-19 da kwallaye shida.
Daraja[gyara sashe | gyara masomin]
- Kofin Tarayyar Najeriya
- Mai nasara : 2018
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]