Harshen Fyer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Fyer
Default
  • Harshen Fyer
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3


Fyer, (kuma aka sani da Fier ) yare ne na yammacin Chadic da ake magana,da shi a, jihar Filato,a Najeriya .

Bayanan kula.[gyara sashe | gyara masomin]

Kabilar ce Fyer tana da yawan jama'a kusan 35,000. Kabila ce da ke cikin hatsari da sanin al'adunta da yarenta.

manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Languages of NigeriaTemplate:West Chadic languages