Idu, Najeriya
Idu, Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Idu unguwar masana'antu ce a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.[1]
Sufuri[gyara sashe | gyara masomin]
Idu zai kasance tashar musanya tsakanin daidaitattun layin dogo da na jirgin kasa na Abuja.[2]