Ife-Ijumu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ife-Ijumu
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
Wuri
Map
 7°50′14″N 5°54′54″E / 7.83732525°N 5.91506076°E / 7.83732525; 5.91506076

Iffe-Ijumu birni ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Ijumu, a jihar Kogi a tsakiyar yammacin Najeriya. Yana tsakanin Ekinrin-Adde da Ikoyi-Ijumu, akan hanyar Lokoja zuwa Ado-Ekiti. Garin yana kusa da Kabba.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.