Isra'ila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isra'ila
מְדִינַת יִשְׂרָאֵל (he)
دَوْلَة إِسْرَائِيل (ar)
Flag of Israel (en) Emblem of Israel (en)
Flag of Israel (en) Fassara Emblem of Israel (en) Fassara


Take Hatikvah (en) Fassara

Kirari «no value»
Official symbol (en) Fassara Kahuhu, Anemone coronaria (en) Fassara, Canaan Dog (en) Fassara, Zaitun da falafel (en) Fassara
Suna saboda Land of Israel (en) Fassara da Jacob (en) Fassara
Wuri
Map
 31°N 35°E / 31°N 35°E / 31; 35

Babban birni Jerusalem
Yawan mutane
Faɗi 872,700 (1948)
• Yawan mutane 42.02 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Ibrananci
Addini Yahudanci, Musulunci, Kiristanci da Druze
Labarin ƙasa
Bangare na Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya
Yawan fili 20,770 km²
• Ruwa 2.1 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Levantine Sea (en) Fassara, Sea of Galilee (en) Fassara, Dead Sea (en) Fassara, Gulf of Aqaba (en) Fassara, Jordan River (en) Fassara da Bahar Rum
Wuri mafi tsayi Mount Hermon (en) Fassara (2,814 m)
Wuri mafi ƙasa Dead Sea (en) Fassara (−437 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Mandatory Palestine (en) Fassara
Wanda ya samar David Ben-Gurion (en) Fassara
Ƙirƙira 14 Mayu 1948:  (Declaration of Israeli independence (en) Fassara)
Ranakun huta
Yom HaShoah (en) Fassara (27 Nisan (en) Fassara)
Yom Hazikaron (en) Fassara (4 Iyar (en) Fassara)
Independence Day (en) Fassara (5 Iyar (en) Fassara)
Jerusalem Day (en) Fassara (28 Iyar (en) Fassara)
Rosh Hashanah (en) Fassara (1 Tishrei (en) Fassara)
Yom Kippur (en) Fassara (10 Tishrei (en) Fassara)
Sukkot (en) Fassara (15 Tishrei (en) Fassara)
Shemini Atzeret (en) Fassara (22 Tishrei (en) Fassara)
Hanukkah (en) Fassara (25 Kislev (en) Fassara)
Tu BiShvat (en) Fassara (15 Shevat (en) Fassara)
Purim (en) Fassara (14 Adar (en) Fassara)
Passover (en) Fassara (15 Nisan (en) Fassara)
Mimouna (en) Fassara (21 Nisan (en) Fassara)
Shavuot (en) Fassara (6 Sivan (en) Fassara)
Lag BaOmer (en) Fassara (18 Iyar (en) Fassara)
Tu B'Av (en) Fassara (15 Av (en) Fassara)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary republic (en) Fassara da unitary state (en) Fassara
Majalisar zartarwa cabinet of Israel (en) Fassara
Gangar majalisa Knesset (en) Fassara
• shugaban ƙasar Isra'ila Israel Herzog (en) Fassara (7 ga Yuli, 2021)
• Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu (29 Disamba 2022)
Majalisar shariar ƙoli Israeli Supreme Court (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 520,700,000,000 dollar (en) Fassara (2022)
Kuɗi new shekel (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .il (en) Fassara da ישראל. (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +972
Lambar taimakon gaggawa 100 (en) Fassara, 101 (en) Fassara da 102 (en) Fassara
Lambar ƙasa IL
Wasu abun

Yanar gizo gov.il
Facebook: IsraeliVibe Twitter: Israel Instagram: stateofisrael Youtube: UCt6Fq64J2rTswe4uhZtxNtg TikTok: israel Edit the value on Wikidata
Beṭṭu n 1947
Cikin birnin jerusalem na kasar israila
wasu manya manyan albarkatun kasar Israila bayan ta raba iyaka da zirin gaza

Isra'ila tana daya daga cikin ƙasashen gabas ta tsakiya, ƙasar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokraɗiyya ne, duk da cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada ƴan tsirarun larabawa Musulmai da Krista a ƙasar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar ƙasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata faiyace iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama ƙasa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu ƙasashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan waƴannan sune iyakan da aka fai yace a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi, a shekara ta 2000.Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.

Iyakan Isra'ila ƙarami ne tanada yawan mutane da sukakai 7000,000 kuma ta sha gwabza yaƙi da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]