Jump to content

Bishiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Itace)
bishiya
organisms known by a particular common name (en) Fassara, first-order class (en) Fassara da plant life-form (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na woody plant (en) Fassara da phanerophyte (en) Fassara
Bangare na phanerophyte (en) Fassara da daji
This taxon is source of (en) Fassara katako
Karatun ta forestry science (en) Fassara da dendrology (en) Fassara
bishiya cikin ruwa
bishiya

Bishiya, itace, itaciya, ko kawai ice nau'in shuka ne dake, girma da tsawo, kuma yana yaya wanda ake ci ko ayi amfani dashi wurin, abubuwa daban-daban.

Shine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma rassa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki a mafiya yawan dangoginta.Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren,ma ana cewa, tsiro wacce ke da itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa ta hanyar shekaru masu yawa da dama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru a duniya, awani ma ana kuma bishiyar kwakwa, gora, da ayaba suma itaciyace (bishiya). Bishiyoyi an kiyasta sunanan tun shekaru miliyon 370 dasuka gabata.

Kimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne a duniyar nan. Ana amfani da ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta, akushi, kofuna, farantai, tirame, tabare, dadai sauransu.