Duniya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Duniya

Ita duniya halitta ce wadda Alla yayi. Kuma tana daga cikin abinda ake kira da turanci solar system. Ita ce ta uku daga rana. Kuma ita kadai ce a yanzu dai aka samu halitta mai rai a cikinta.