Afirka
From Wikipedia
[edit] Taraiyar Afirka
Afirka tanada kasashe kemanin hamsin da hudu kuma akwai ruwayoyi da dama da ke nuna yadda nahiyar Afirka ta samo asalin sunanta na Afirka ɗin, to amma dai ruwaya mafi shahara da kuma karɓuwa a tarihi ita ce, wadda ke cewar, sunan Afirka ya samo asali ne daga kalmar Misirawa ta "Afru-ika" wadda ke nufin "Ƙasar Haihuwa". Idan mutum ya kira kansa ɗan Afirka ko Ba'afirke, hakan na nuni da yadda mutum yake danganta sunansa da nahiyar Afirka a matsayin mahaifarsa. Kamar dai yadda bisa al'ada, idan mutum ya fito daga Amirka, sai a kira shi Ba'amirke, ko kuma idan daga Turai mutum ya fito sai a kira shi Bature. Hakama wanda ya fito daga ƙasashen Larabawa sai a kira shi Balarabe da dai sauransu.
Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Zauren taron Ƙungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa na ƙasar HabashaWani abu da ya kamata masu sauraro su fahimta shi ne, duk da an ce sunan Afirka ya samo asali ne daga harshen mutanen Misra, to ba ana nufin harshen Larabci tsantsa ba. Domin dukkanin ƙasashen da ke magana da harshen Larabci kowannen su yana da irin nasa karin harshen, amma tsantsar Larabci na nahawu wanda aka fi sani da 'FUSHA', Larabci ne da harshen alƙur'ani ya zo da shi.
Babu shakka haka batun yake, kuma dalilin da ya sa ma sunan Afirka ɗin ya samu daga harshen Misiranci shi ne, kasancewar shi harshen Misirancin yana da tasiri sosai akan harasa na asali kamar su harshen Girka da na Latin, kodadai dukkaninsu ana kiran su da suna harasa 'yan asalin indiya da Turai, wato 'Indo-European languages', a Turance kenan. Kuma ita kanta kalmar ta 'Indo' ta samu ne da kalmar Indiya, kuma ita kalmar Indiya ta samu ne daga wajen Larabawa lokacin da suka mamaye yankin na Indiya ɗin. Bayan da suka gano cewa Wani mutum da ake kira Kush ɗan Ham, yana da 'ya'ya biyu masu suna "Hind," da "Sind." To shi Hind ɗan Kush sai ya kafa daula a Indiya, shi kuma 'Sind' ɗan Kush sai ya kafa daula a yankin Larabawa. To daga nan ne Larabawa suke kiran al'ummar Indiya da suna 'Hindu'.
Tarihi dai ya nunar da cewa, tasirin da harshen Misarawa yake da shi a duniyar Larabawa da ma wasu yankuna na Afirka ya samu ne sabo da yawan fina- finai da wasannin kwaikwayo da kuma waƙe-waƙen mutanen misra da suka cika yankin. Sannan kuma kamar yadda Misirawa suke kiran mutanen da suka fito daga yankin Afirka da "Afru-ika" Su kuma mutanen Latin suna kiran afirkawan ne da nasu harshen inda suke cewa da su "Africanus" Wadda ke nufin daga Afirka". To amma kuma an fara amfani da kalmar Afru-ika lokaci maitsawo kafin a fara amfani da ta Africanus. Domin kuwa tun shekaru 400 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihis-salam, har zuwa shekaru 400 bayan komawar sa ga Allah, Rumawa sun kasance ne a arewacin Afirka. Su kuwa Girkawa sun kasance ne a Misira daga wajejen shekaru 300 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihissalam, zuwa kimanin shekaru 200 bayan komawarsa ga Allah.
| Suman Kasa | Tuta | Baban birne | Kudi | Yaren kasa | Iyaka (km²) | Mutunci | GDP per capita (PPP) | Chapa |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Aljeriya[1] (People's Jamhuriyar dimokuradiyya Aljeriya ) | Aljir | Dinar na Aljeriya (DZD) (DA) | larabci | 2,381,740 | 33,333,216 | $7,700 | ||
| Angola[2] (Jamhuriyar Angola) | Luanda | Kwanza | Portuguese | 1,246,700 | 15,941,000 | $2,813 | ||
| Benin[3] (Jamhuriyar Benin) | Cotonou , Porto Novo | CFA franc(sefar yammacin afirka) | faransanci | 112,622 | 8,439,000 | $1,176 | ||
| Botswana[4] (Jamhuriyar Botswana) | Gaborone | Pula | Ingelishi, Setswana | 581,726 | 1,639,833 | $11,400 | ||
| Burkina Faso[5](Jamhuriyar Burkina faso) | Ouagadougou | CFA franc( sefar yammacin afirka) | Faransanci | 274,000 | 13,228,000 | $1,284 | ||
| Burundi[6] (Jamhuriyar Burundi) | Bujumbura | CFA franc( sefar Burundi ) | Kirundi, faransanci, Swahili | 27,830 | 7,548,000 | $739 | ||
| Kameru[7] (Jamhuriyar Kameru) | Yaounde | CFA franc(sefar afirka ta tsakiya) | Fransanci, Ingelishi | 475,442 | 17,795,000 | $2,421 | ||
| Kanary Islands (Spain)[8][n 1] | Las Palmas de Gran Canaria and Santa Cruz de Tenerife | Euro | Spanianci | 7,447 | 1,995,833 | N/A | ||
| Cape Verde[9] (Republic of Cape Verde) | Praia | Cape Verdean escudo | Portuguese | 4,033 | 420,979 | $6,418 | ||
| Jamhuriyar afirka ta tsakiya[10] (Jamhuriyar Afirka ta tsakiya) | Bangui | CFA franc ( sefar afirka ta tsakiya ) | Sango, Faransanci | 622,984 | 4,216,666 | $1,198 | ||
| Keuta (Spain)[8][n 1] | align=center bgcolor=#C8C8C8 | Ceuta | Euro | Spanianci | 28 | 76,861 | N/A | |
| Cadi[11] (Jamhuriyar Cadi) | Injamena | CFA franc (sefar afirka ta tsakiya ) | Faransanci, Larabci | 1,284,000 | 10,146,000 | $1,519 | ||
| Komoros[12] (Taraiyar Komoros) | Moroni | Comorian franc | larabci, Faransanci | 2,235 | 798,000 | $1,660 | ||
| Côte d'Ivoire[13] (Jamhuriyar Côte d'Ivoire) | Yamoussoukro Abidjan |
CFA franc ( sefar yammaci Afirka | Faransanci | 322,460 | 17,654,843 | $1,600 | ||
| Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango[14][n 2] (Jamhuriyar dimokuradiyya Kongo) | Kinshasa | Congolese franc | Faransanci | 2,344,858 | 63,655,000 | $774 | ||
| jibuti[15] (Jamhuriyar Jibuti) | Jibuti | Franc sefar Jibute | Larabci, Fransanci | 23,200 | 496,374 | $2,070 | ||
| Misra[16][n 3] (Jamhuriyar Misra) | Kairo | dalan MIsra | larabci | 1,001,449 | 80,335,036 | $4,836 | ||
| Equatorial Gine[17] (Jamhuriyar Equatorial Gine) | Malabo | CFA franc sefar Afirka ta tsakiya | Spanianci, Faransanci, Portuguese | 28,051 | 504,000 | $50,200 | ||
| Eritrea[18] (State of Eritrea) | Asmara | Nakfa | None at national level | 117,600 | 4,401,000 | $1,000 | ||
| Ethiopia[19] (Federal Democratic Jamhuriyar Ethiopia) | Addis Ababa | Birr | Amhari | 1,104,300 | 75,067,000 | $823 | ||
| Gabon[20] (Jamhuriyar Gabon) | Libreville | Central African CFA franc | Fransanci | 267,668 | 1,384,000 | $7,055 | ||
| Gambiya[21] (Jamhuriyar Gambiya) | Banjul | Dalasi | Ingelishi | 10,380 | 1,517,000 | $2002 | ||
| Ghana[22] (Jamhuriyar Ghana) | Accra | cedi na Ghana | Ingelishi | 238,534 | 23,000,000 | $2,700 | ||
| Gine[23] (Jamhuriyar Gine) | Conakry | franc na Gine ( sefa) | Faransanci | 245,857 | 9,402,000 | $2,035 | |
|
| Gine-Bissau[24] (Jamhuriyar Gine-Bissau) | Bissau | CFA franc ( sefar yammaci Afirka | Portuguese | 36,125 | 1,586,000 | $736 | ||
| Kenya[25] (Jamhuriyar Kenya) | Nairobi | shilling na Kenya | Swahili, Ingelishi | 580,367 | 34,707,817 | $1,445 | ||
| Lesotho[26] (Kingdom of Lesotho) | Maseru | Loti | Southern Sotho, Ingelishi | 30,355 | 1,795,000 | $2,113 | ||
| Liberiya[27] (Jamhuriyar Liberia) | Monrovia | dollar na liberiya | INgelishi | 111,369 | 3,283,000 | $1,003 | ||
| Libya[28] ( Jamahiriyar Libya) | Tripoli | dinar in Libya | Larabci | 1,759,540 | 6,036,914 | $12,700 | ||
| Madagaskar[29] (Jamhuriyar Madagaskar) | Antananarivo | Malagasy ariary | Malagasy, Faransanci , Ingelishi | 587,041 | 18,606,000 | $905 | |
|
| Madeira (Portugal)[n 4] | Funchal | Euro | Portuguese | 828 | 245,806 | N/A | ||
| Malawi[30] (Jamhuriyar Malawi) | Lilongwe | kwacha in malawi | Ingelishi, Chichewa | 118,484 | 12,884,000 | $596 | ||
| Mali[31] (Jamhuriyar Mali) | Bamako | CFA franc ( sefar yammaci Afirka) | Faransanci | 1,240,192 | 13,518,000 | $1,154 | |
|
| Muritaniya[32] (Jamhuriyar Muritaniya) | Nouakchott | ouguiya Muritaniya | Larabci | 1,030,700 | 3,069,000 | $2,402 | ||
| Mauritius[33] (Jamhuriyar Mauritius) | Port Louis | Mauritian rupee | Ingelishi | 2,040 | 1,219,220 | $13,703 | ||
| Mayotte[34] (France)[n 5] | Mamoudzou | Euro | yaren Faransanci|Faransanci | 374 | 186,452 | 2,600 | ||
| Melilla (Spain)[n 1](Autonomous City of Melilla) | N/A | Euro | Spanianci | 20 | 72,000 | N/A | ||
| Morocco[35] (masarawtar Morocco) | Rabat | Moroccan dirham | Larabci | 446,550 | 33,757,175 | $4,600 | ||
| Mozambique[36] (Jamhuriyar Mozambique) | Maputo | metical Mozambique | Portuguese | 801,590 | 20,366,795 | $1,389 | ||
| Namibiya[37] (Jamhuriyar Namibia) | Windhoek | dollar na Namibiya | Ingelishi | 825,418 | 2,031,000 | $7,478 | ||
| Nijar[38] ( Jamhuriyar Nijar) | Yame | West African CFA franc | Faransanci, Hausa | 1,267,000 | 13,957,000 | $872 | ||
| Nijeriya[39] (taraiyar Jamhuriyar Nijeriya) | Abuja | Nigerian naira | Ingelishi , Hausa , Yourba , Igbo | 923,768 | 133,530,000 | $1,188 | ||
| kwango[40][n 6] (Jamhuriyar Kwango) | File:Flag of the Jamhuriyar Kongo.svg | Brazzaville | Central African CFA franc | Faransanci | 342,000 | 3,999,000 | $1,369 | |
| Réunion (France)[n 5] | Saint-Denis | Euro | Faransanci | 2,512 | 793,000 | N/A | |
|
| Rwanda[41] (Jamhuriyar Rwanda) | Kigali | franc na Rwanda | Kinyarwanda, Faransanci, Ingelishi | 26,798 | 7,600,000 | $1,300 | ||
| Saint Helena[42] | Jamestown | pound na Saint Helena | Ingelishi | 3,926 | 4,250 | N/A | ||
| São Tomé and Príncipe[43] (Democratic Republic of São Tomé and Príncipe) | São Tomé | São Tomé and Príncipe Dobra | Portuguese | 964 | 157,000 | $1,266 | ||
| Senegal[44] (Jamhuriyar Senegal) | Dakar | West African CFA franc | Faransanci | 196,723 | 11,658,000 | $1,759 | |
|
| Seychelles[45] (Jamhuriyar Seychelles) | Victoria | Seychellois rupee | Ingelishi, Faransanci, Seychellois Creole | 451 | 80,654 | $11,818 | |
|
| Sierra Leone[46] (Republic of Sierra Leone) | Freetown | Leone | Ingelishi | 71,740 | 6,144,562 | $903 | ||
| Somalia[47] (Jamhuriyar Somali) | Mogadishu | shilling na Somali | Somali | 637,661 | 17,700,000 | $2,941 | ||
| Afirka ta kudu[48] (Jamhuriyar Afirka ta kudu) | Pretoria (executive) Bloemfontein (judicial) Cape Town (legislative) |
South African rand | Afrikaans, Ingelishi, Southern Ndebele, Northern Sotho, [yaren [Sotho|Sotho]], Swati, Tsonga, Tswana, Venda, Xhosa, Zulu | 1,221,037 | 47,432,000 | $12,161 | ||
| Sudan[49] (Jamhuriyar Sudan) | Khartoum | pound na Sudan | Larabci, Ingelishi | 2,505,813 | 36,992,490 | $2,522 | ||
| Swaziland[50] (masarautar Swaziland) | Lobamba (royal and legislative) Mbabane (administrative) |
Lilangeni | Ingelishi, Swati | 17,364 | 1,032,000 | $5,245 | ||
| Tanzania[51] (Taraiyar jamhuriyar Tanzania) | Dar es Salaam (traditional capital) Dodoma (legislative) |
Tanzanian shilling | Swahili, Ingelishi | 945,087 | 37,849,133 | $723 | ||
| Togo[52] (Togolese Republic) | Lomé | CFA franc(sefar yammacin Afirka | Faransanci | 56,785 | 6,100,000 | $1,700 | ||
| Tunisia[53] (Jamhuriyar Tunisia) | Tunis | dinar na Tunisia | Larabci | 163,610 | 10,102,000 | $8,800 | ||
| Uganda[54] ( Jamhuriyar Uganda) | Kampala | shilling Ugandan | Ingelishi, Swahili | 236,040 | 27,616,000 | $1,700 | ||
| Western Sahara (Sahrawi Arab Democratic Republic)[n 7] | El Aaiún (Moroccan), Bir Lehlou (temporary)[n 8] | Moroccan dirham | N/A.[n 9] | 267,405 | 266,000 | N/A | ||
| Zambia[55] (Jamhuriyar Zambia) | Lusaka | kwacha na Zambia | Ingelishi | 752,614 | 11,668,000 | $931 | ||
| Zimbabwe[56] (Jamhuriyar Zimbabwe) | Harare | dollar na Zimbabwe | Shona, Ndebele, Ingelishi | 390,757 | 13,010,000 | $2,607 |
[edit]
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ 8.0 8.1 Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
- ↑ Template:Cite web
Cite error: <ref> tags exist for a group named "n", but no corresponding <references group="n"/> tag was found