Nijar

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jamhuriyar Nijar(ha)
Destmala Nicer
Mıntıqa Nicer
yaren kasa Franshi,Hausa, Djerma,
baban birni Niamey
shugaba Issoufou Mahamadou
firaminista Birgini Rafini
fadin kasa
 - % ruwa

1,267,000 km² |
.02%
yawan mutanen kasa
 - a gidayar(2005 )
 - wurin zaman mutane

11,665,937
9,2/km²
kudin dayake shiga kasa kuwace ( shikara)
 -

$8.713 biljoen
kudin da kuwane mutun yake samu a shikara
$800
kudin kasa CFA frank
banbanci lukaci +1 (UTC)
rane +1 (UTC)
samun incin kasa daga Faransa 3 Augustus 1960,
yanda ake kiran mutanen kasar 'yan nijer
lamba yanar gizo .ne
lambar wayar talafon +227

Kasar Nijar tana daya daga cikin kasashan Afrika ta yamma. Tana magotantaka dakasashe bakwai ( Nijeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina faso, Benin, cadi. Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan 12. Kuma tana da kabilun 8. Sune: Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa.

Nijer ta samu incin kanta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa.

[gyarawa] Al'Ummar Nijar

A lissafin Index Onudi (http://indexmundi.com/niger/population.html), a shekarar 2008 kasar Nijer tana da al'umma 13,272,679. Al'ummar ta kasu kamar haka:

Kabila Yawan mutane Kashi cikin 100
Hausawa 7,353,064.16 55.4%
Zabarmawa/Songhai 2,787,262.59 21%
Bugaje 1,234,359.14 9.3%
Fulani 1,128,177.71 8.5%
Barebari 623,815.91 4.7%
Sauran kabiloli 159,273.00 1.2%
Zaɓaɓɓin kayan aiki
Namespaces

Variants
Actions
Shawagi
Akwatin kayan aiki
A wasu harsuna