Nijeriya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Jam-huriyar Taraiyar Nijeriya(ha)
Republic of Nigeria
Flag of Nigeria.svg Coat of Arms of Nigeria.svg
Location Nigeria AU Africa.svg
Nigeria - Location Map (2013) - NGA - UNOCHA.svg
Devisa nacionala: Peace and Unity, Strength and Progress (Zaman lafiya da kuma haɗin kai ne da kuma ci gaba)
yaren kasar Inglishi, Hausa , Yourba , Igbo
baban birni Abuja
shugaba Jonathan Ebele Goodluck
fadin kasa 923 768 km2
ruwa % (1،4)%
yawan mutane 137 253 133 (2005)
wurin da mutane suke da zama 146/ 2km
ta samu 'yanci

1èr d'octobre, 1960
kudin Naira
kudin da yake shiga kasa a shekara (110،500،000،000)$
kudin da kowane mutume yake samu A shekara (970)$
banbancin lokaci +1 UTC
rane +1 UTC
lambar Yanar gizo .ng
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +234

Nijeriya kasa ce a nahiyar Afirka ta yamma. Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan dari da talatin da kabilun da suka haura 500. Hasali ma ita ce kasa ta uku a yawan kabilu a duniya.

Nijeriya ta samu mulkin kanta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Nijeriya tayi iyaka da kasashe uku

  • daga arewacin kasar Nijar
  • daga yammacin kasar Benin
  • daga kudu tabkin Gine .

Ada legos itace baban birni , amma a shekara ta 1991 aka maida Abujata za ma baban birnin Nijeriya


Tarihi[gyarawa]

tarihi yanuna Nijeriya dadardar kasa ce , kuma ya nuna Hausawa ne suka kir kiru ta ton a shekara ta 500 kamin haifuwar almasihu Issa daganan suka samata kasar hausa , adinin musulinci ya shiga kasar Hausa ton karne na guma sha uku miladiya ,akarshin karne na guma sha daya zuwa tskiyar karne na goma sha hudu miladiya kanim barno suka mamaye kasar Hausa , kuma fulani sun mamaye kasar Hausa a farkon karne na goma sha tara miladiya har zuwan turawan mulkin malaka suka mamaye legos a shekara ta 1881 miladiya , ana cikin yakin duniya na farko sai turawan milkin malaka suka karo sojoji ruwa saboda suna tsoran jamusawa da ke kamaru kada sumamaye Nijeriya , amma mulkin Nijeriya na farko ahanun turawan Burtgal . A shekara ta 1885 sai turawan Biritaniya suka mamaye duk fadin Nijeria har zuwa 01 ga iktoba 1960 Nijeriya ta samu 'yancin kanta daga turawan biritaniya


Addinai[gyarawa]

  • sauran 10% basuda kowane irin Addini

Tsarin ikon kasa[gyarawa]

A shekara ta 1966 zuwa shikara ta 1979 sojoji ne ka ikon kasa , a shekara ta 1979 akaye tsari wanda yabawa talaka ikon zabe gwamna . A shekara ta 1983 sojoji suka rushi wannan tsarin da juin mulki har zuwa shekara ta 1998 bayan rasuwar Sani Abacha , se aka maido tsarin mulki na dimuguratiya akabawa talakawa ikon tsabe shugaban da suke so , a shekara ta 1999 aka yi zabi a kasa Obasanjo ya lashe zabi yazama shugaban kasa na farko wanda talaka suka zabi yakau kare na biyu har zuwa shikara ta 2007 , a wannan shikara aka yi zabe Umaru Yar'Adua yalashi shine shugabn kasa a yanzo . Dukan su sun fito daga kungiya dayane (PDP) .hukuncin nasu shima duktaure ne dan saboda da karfin iko soka ci zabe

Yankunan Nijeriya 37[gyarawa]