Mali
|
|||||
| National motto: Un peuple, un but, une foi | |||||
![]() |
|||||
| yaren kasa | faransanci | ||||
| baban birne |
Bamako |
||||
| tsarin kasa | Jamhuriya | ||||
| shugaban kasa | Amadou Toumani Touré | ||||
| fri ninister | Modibo Sidibé | ||||
| samun inci kasa daga Faransa | 22 satumba 1960 | ||||
| fadin kasa | 1 240 142 Km² | ||||
| Yawan mutanen kasa wurin zaman mutane |
11 995 402 (2007) 9,67 loj./km² |
||||
| kudin kasa | Franko CFA | ||||
| kudin da yake shiga kasa a shikara | 8,500,000,000$ | ||||
| kudin da kuwane mutum yake samu a shikara | 820$ | ||||
| bambancin lukaci | +0 (UTC) | ||||
| rane | +0 (UTC) | ||||
| lambar yanar gizo | .ml | ||||
| lambar wayar tarahu ta kasa da kasa | +223 | ||||
| adinin kasa | Islamo (82%) | ||||
Mali tana cikin kasashin afirka ta yamma , tanada iyaka da kasashi bakwai sune :-
mali tanada yan'kuna takwas kuma yankunan suna da kanan yankuna 49 sune wa'yannan:-
- yankin gau
- yankin kidal
- yankin kial
- yankin koulikoro
- yankin tomboucu
- yankin segou
- yankin sikasso
- yankin gao
- yankin mopit
- yankin kayes
Tarihi
wayannan kabiluli Soninke , Mandinka ko(Mandingo , Malinke) sun bale daga cango shekara ta 1230 daganan sarkin madingo Sundiata Keita se yayi gungiya ta wa'yanna kabilu guda uku a jefan tabkin cadi se yabar makotansa a karkashin ikon sa, anan masarawtar Mali shine ya kirkirota awanan lukacin tafe masarawtar ghana . Mansa Musa yanada baban magame a kasa bayan sarke Sundiata Keita shine dan afirka mutume na farko ya tafe haji da kafa a shikara ta (1324) ta hanyar misra , awannan shekarar aka zamar Tomboucou kasuwar saida zenariya da koyar da adinin musulinci , akarshin karne na 14 abizinawa suka zo daga kudancin hamada suka mamiye wannan birn a shikara 1500 se suka tsawaita ikon so zowa sama da tabkin issa .
22 ga watan satumba 1960 se Jamhuriyar Sudan da Senegal suka samu incin su daga Faransa , suka hade tare suka zame taraiyar Mali bayan watane se Senegal ta bale da daga jamhuriyar sudan .daganan se aka sane sunan Jamhuriyar sudan zuwa Mali A shekara ta (1991) aka yi gwamnate ta uwcin gade daga nan aka kauw karshin hukunci me tsanane , kuma a shikara ta 1992 aka yi zabe na farko sabowar dimuguratiya , shugaba Alfa umar kunare ya lashe zaben a shekara ta1997 se aka sake zabansa , kuma a shekara ta 2002 aka yi wane zaben se Ahamadu tumane ture ya lashe zabin har ila yau .
