Botswana

From Wikipedia

Jump to: navigation, search
Lefatshe la Botswana
Republic of Botswana
Jamhuriyar Botswana
Flag of Botswana.svg
Devisa nacionala: Pula
LocationBotswana.svg
[[yaren kasa setswana, Ingelishi
baban birne Gaborone
shugaba Festus Gontebanye Mogae
tsarin gwamnati Jamhuriya
Iyaka 581 730 km²
ruwa% 2,5%
mutunci
Densitat
1 639 833 (2006)
3 ab/km²
wurin zama 2,7/km2
yanci
- Jorn
(del Reialme Unit)
30 satumba 1966
kudi Pula (BWP)
kudin da yake shiga a shekata 15,100,000,000$
kudin da mutun daya yake samu a shekara 9,500$
babbanci lukaci +2UTC
rane +2UTC
Imne nacional Fatshe leno la rona
ISO-3166 (yanan gizo) .bw
lambar wayar taraho +267

Botswana tana daya daga kasashen kuducin afirka ( Botswana land) tasanu yancin kanta a shekara ta (1966 ) tazama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin malaka sun shegrta a karne uku na hijira , awannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da mazawnan kasar na asili .


Contents

[edit] Iyaka

Botswana tanada iyaka da kasashe hudu sone wa'yannan :-

  • daga kuduci Afirka ta kudu
  • daga yammaci Namibiya
  • daga arewaci Zambiya
  • daga arewa maso gabasci Zimbabawe


[edit] Mutunci

yawan mutanen Botswana sun kai 1,197,000 acikin su yan tsiraro na kasar turi da Asiyayawancin su yan Afirka ne yawancin mutanen suna raywa a gabascin kasar . kasar tanada kabilole takwas , da kwai kabilar batswana yawansu zai kai dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafe yawa itaci kabilar banto .


[edit] Ad'din

yawanci mutanin kirista ne amma sunada wasu 'yan tsiraru musulmi da mabiya a'ddinin hido dakwai waso 20% basuda ad'dini



[edit] Jihuhin kasa

Botswanas distrikter
  1. Central
  2. Ghanzi
  3. Kgalagadi
  4. Kgatleng
  5. Kweneng
  6. North-East
  7. North-West
  8. South-East
  9. Southern
In other languages