Sudan
From Wikipedia
|
|||||
| Lavar kenedhlek: Al-Nasr Lana (Arabek: Victory is Ours) |
|||||
![]() |
|||||
| baban birne | Khartoum | ||||
| birne mafe girma | Omdurman | ||||
| shugaban kasa | Omar Hasan Ahmad al-Bashir | ||||
| makaimakin shugaban kasa | Salva Kiir | ||||
| fadin kasa | 2,505,810 km² | ||||
| yawan mutane (2003) ruwa |
40,187,486 a drigoryon 16 triger/km² |
||||
| wurin da mutane suke da zama | 16 km² | ||||
| samu incin kasa | 01 janair 1956 | ||||
| kudin kasa | paon Soudanse | ||||
| banbancin lukace | UTC +3 | ||||
| qasidar kasa | Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (Arabek: We Are the Army of God and of Our Land) |
||||
| lambar yanar gizo | .sd | ||||
| lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +249 | ||||
kasar sudan tana daya daga kasashin yankin arewa maso gabaci afrika tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewaci kasa Misra, daga gabasci Eritrea da Ethiopia , daga kudanci Kenya da uganda,daga kudu maso gabas cango da Afrika ta tsakiya, daga yammaci cadi ,daga arewa maso yammaci Libya
Contents |
[edit] yaren kasa
Sudan yanada harsuna fie da dare biyar , amma harshin farko shine harshin larabci wannda kowa da kowa yana jin sa {ofishal} bayansa dakwai harsona dasuka fe garfe kawa harshin
dinka shene mafe yawa baian larabce
hausa shene na uku do afadin kasar
nuba shene na biyar
Mahas
shulukda soran so .
[edit] wuraren yauwn boda ido
- gidan tarehi na kasa
- duwatsn darfour { jabal mara}
- birni Kasala yawancisa hausawa ne soke da zama { jibal tutil }
- kidan kalln namomen jije a birnin Dindir.
[edit] yankonan kasa
Sudan nada yanke ishirin da shida sone :-
- yanken Arewacin darfur
- Kudancin darfour
- Yamacin darfour
- Jazeera
- blue nile
- sinar
- white nile
- elbuhairat
- [arewacin bahar algazal]
- yamacin bahar elgazal
- warab
- elestuwaiya ta tsakiya
- estuwaiya ta yamma
- estuwaiya tagabar
- Kasala
- elgadarif
- elbahar elahamar
- alhartoum
- arewacin kurdufa
- kudancin kurdufan
- yammacin kurdufan
- arewa
- nahar alnile
- jon gale
- alwihda
- aali alinle

