Aljeriya
Daga Wikipedia
|
|
|||
![]() |
|||
| Harshen hukuma | Larabci, French, Kabyle (official in Kabylia) | ||
| Birni - Mutunci: |
Aljir مدينة الجزائر (El Djazaïr, El-Jaza'ir) 1,507,241 (1987) |
||
| Shugaba | Abdelaziz Bouteflika | ||
| firaminista | Ahmed Ouyahia | ||
| tsarin gwamna | Jamhuriya | ||
| Iyaka Gaɓa |
6,343 km 998 km |
||
| Mutunci: | 32,818,500 (2002) | ||
| Ƴanci |
Daga Faransa 5 Yuli, 1962 |
||
| Ranar Al'umma | 1 Nuwamba | ||
| Addini | Islam | ||
| Kuɗi | Dinar Aljeriya (DZD) (DA) = 100 centime | ||
| banbancin lukace | +1 (UTC) | ||
| lambar Yanar gizo | .dz | ||
| lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +213 | ||
Aljeriya tana daya daga kasashen Afirka ta arewa . tanada baban kuge daga arewacin ta nada iyaka da kasashe shida sone :-~
- daga yammaci maroko da hamada ta yamma
- daga kudu maso yammaci Murutaniya da Mali
- daga kudu maso gabasci Nijar
- daga gabasci Libya
- daga arewa maso gabasci Tonis
Aljeriya tana daya daga cikin larabawa na Afirka kuma memba ce a cikin kasashen larabawa kuma memba ce a cikin kasashen Afirka kuma memba ce a kasashen Obek
Jihuhin Aljeriya [gyarawa]
Aljeriya tanada yankuna arbain da takwas sone :-
|
