Jami'ar Sule Lamido
Jami'ar Sule Lamido | ||||
---|---|---|---|---|
educational institution (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 2013 | |||
Suna saboda | Sule Lamiɗo | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika | |||
Shafin yanar gizo | slu.edu.ng | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Jigawa | |||
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Kafin Hausa |
Jami'ar Sule Lamido jami'a ce ta gwamnati wacce ke a Kafin Hausa, Jihar Jigawa, Najeriya. An kafa ta ne 13 ga watan Mayu 2013, wanda Hukumar Jami'o'in Ƙasa ta ba da lasisi a watan Yulin 2013 a matsayin Jami'ar Jihar Jigawa, kuma an fara ayyukan ilimi a watan Satumba na 2014. A watan Disambar 2014 wani kudiri da Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta fitar ya sauya suna zuwa Jami'ar.[1][2]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Historical Background". slu.edu.ng. Sule Lamido University. Archived from the original on 28 January 2022. Retrieved 9 October 2017.
- ↑ "State Universities". nuc.edu.ng. National Universities Commission. Retrieved 9 October 2017.